IQNA

Kyakkyawan karatun kur'ani na matashi  dan kasar Masar

21:27 - May 11, 2024
Lambar Labari: 3491133
IQNA - Bidiyon kyakkyawan karatun wani matashi dan kasar Masar tare da abokinsa daga ayoyin suratu Mubarakeh Taha ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Yum Sabe cewa, hoton kyakkyawan karatun wani matashi dan kasar Masar mai suna Mahmoud Adel Abdel Sami tare da abokinsa daga ayoyin suratu Taha ya dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta. A cikin wannan bidiyon, ya karanta wadannan ayoyi daga cikin suratu Taha.

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karanta ayoyi kur’ani matashi amfani
captcha